Latest News:

Farashin Dala zuwa Naira a yau Asabar

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Dala zuwa Naira a yau, 20 ga Afrilu, 2024 Darajar canjin kudaden; Farashin siya ₦1,050 Farashin siyarwa ₦1,060 Dalar Amurka zuwa Naira na canzawa...

Farashin Sefa zuwa Naira a yau Asabar

Farashin Sefa ta Nijar zuwa Naira a farashin kasuwar canjin kudade ta Wapa dake Kano a yau, 20 ga Afrilu, 2024 Darajar canjin kudaden; Farashin siya 1,685 Farashin siyarwa 1,700 Farashin na...

ECOWAS ta ba da gudumawar dala miliyan 9 ga yan gudun hijira a Najeriya

Ƙungiyar raya tattalin arzikin ƙasashen yammacin Afrika ECOWAS, ta ce ta bada dala miliyan 9 don gudanar da ayyukan jin kai a yankin, a cikin...

Dan Najeriya ya kafa tarihin bajinta a wasan dara na chess

Wani gwarzon É—an wasan dara, dan Najeriya kuma mai kishin ilimin yara ya buga wasan chess na tsawon awa 58 ba tsayawa a dandalin Times...

Amurka ta amince ta kwashe dakarunta fiye da 1,000 daga Nijar

Amurka ta amince ta kwashe dakarunta sama da 1,000 daga Jamhuriyar Nijar inda take da babban sansanin jirage marasa matuƙa, a cewar jami'ai. Mataimakin Sakataren Harkokin...

An saki sarkin da ya mika kansa kan zargin kisan sojoji 17 a Delta

Hukumomin sojin Najeriya sun saki Sarkin da aka ayyana nemansa ruwa a jallo bisa zargin hannu kisan dakarun soji 17 a Okuama da ke Ƙaramar...

Kiyayyar da ake yi wa ’yan sanda na shafar harkar tsaro a Najeriya

Shugaban kwamitin da ke taimaka wa ayyukan ‘yan sanda na kasa (PCRC), Mogaji Olaniyan, ya yi kira da a gaggauta magance abin da ya kira...

ECOWAS ta ware dala miliyan 25 don yaki da ta’addanci a Najeriya da Nijar

Ƙungiyar raya tattalin arzikin ƙasashen Afirka ta Yamma ECOWAS ta ware dala miliyan 25 da zimmar yaƙi da ta'addanci a ƙasashen Najeriya, da Nijar, da...

Farashin Dala zuwa Naira a yau Juma’a

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Dala zuwa Naira a yau, 19 ga Afrilu, 2024 Darajar canjin kudaden; Farashin siya â‚¦1,000 Farashin siyarwa â‚¦1,020 Dalar Amurka zuwa Naira na canzawa...

Farashin Sefa zuwa Naira a yau Juma’a

Farashin Sefa ta Nijar zuwa Naira a farashin kasuwar canjin kudade ta Wapa dake Kano a yau, 19 ga Afrilu, 2024 Darajar canjin kudaden; Farashin siya 1,735 Farashin siyarwa 1,750 Farashin na...

Stay on top of what's going on with our subscription deal!

Labarai

Amurka ta amince ta kwashe dakarunta fiye da 1,000 daga Nijar

Amurka ta amince ta kwashe dakarunta sama da 1,000 daga Jamhuriyar Nijar inda take da babban sansanin jirage marasa matuƙa, a cewar...

Siyasa

Kasuwanci

Farashin Dala zuwa Naira a yau Asabar

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Dala zuwa Naira a yau, 20 ga Afrilu, 2024 Darajar canjin kudaden; Farashin siya ₦1,050 Farashin siyarwa ₦1,060 Dalar Amurka zuwa...

Tsaro

Yan ta’adda sun sace mata da kananan yara a Katsina

Yan bindiga sun kai samame a garin Na-Alma a yankin karamar hukumar Malumfashi ta jihar Katsina , inda suka kona gidaje, suka...

Lafiya

Wata bakuwar cuta ta yi ajalin mutane 45 a Kano

Kawo yanzu ana fargabar mutane 45 ne suka rasa ransu sakamakon barkewar wata bakuwar cuta a kauyen Gundutse da ke Karamar Hukumar...

Ilimi

Wassani

Madrid ta haye zagayen É—af ta karshe na gasar UCL bayan doke City

Real Madrid da Bayern Munich sun bi sahun Paris Saint Germain da Brusia Dortmund zuwa wasan daf da ƙarshe na gasar zakarun...

Tarihi

Tarihin Dan Masanin Kano Alh Yusuf Mai tama

Alhaji Yusuf Maitama Sule Dan Masanin Kano An haifi Maitama a Shekarar alif 1929, a unguwar Yola, cikin garin Kano. Maitama shi...

Nishadi

X whatsapp