Latest News:

Mun shawo kan matsalar da ta jawo layuka a gidajen mai – NNPC

Kamfanin man fetur na Najeriya, NNPCL, ya ce ya shawo kan matsalar da ta jawo dogayen layuka a gidajen mai da ke faɗin ƙasar.  Cikin wata...

Kotu a Ghana ta haramta biyan albashi ga matar shugaban kasa da mataimakinsa

Kotun Ƙolin Ghana ta haramta matakin da majalisar dokokin ƙasar ta amince da shi na yin amfani da asusun gwamnati wajen biyan albashi da alawus-alawus...

Fursunoni sama da 100 sun tsere daga gidan yarin Suleja

Hukumomi a Nijeriya sun ce fursunoni aƙalla 118 sun tsere daga gidan yarin Suleja da ke jihar Neja bayan wani mamakon ruwan sama da ya...

Farashin Dala zuwa Naira a yau Alhamis

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Dala zuwa Naira a yau, 25 ga Afrilu, 2024 Darajar canjin kudaden; Farashin siya ₦1,200 Farashin siyarwa ₦1,250 Dalar Amurka zuwa Naira na canzawa...

Farashin Sefa zuwa Naira a yau Alhamis

Farashin Sefa ta Nijar zuwa Naira a farashin kasuwar canjin kudade ta Wapa dake Kano a yau, 25 ga Afrilu, 2024 Darajar canjin kudaden; Farashin siya 1,685 Farashin siyarwa 1,700 Farashin na...

Karancin mai: Dogayen layukan mai ya dawo a wasu jihohin Najeriya

A baya-bayan nan ana wayar gari da ganin motoci sun kafa layi a gidajen mai yayin da wasu direbobi ke kokawa kan yadda farashin man...

Amurka na ganawa da gwamnatin Nijar kan janye dakarunta daga kasar

Amurka ta ce jami'anta na ganawa da sojojin da ke mulki a Jamhuriyar Nijar domin tattaunawa game da batun janye sojojinta daga Nijar É—in. Hakan ya...

Jamus ta kama yan Najeriya da ake zargin yan kungiyar asiri ne

Ƴan sandan Jamus sun kama ƴan Najeriya 11 da ake zargin ƴan ƙungiyar asiri ne da suke shirya soyayyar ƙarya don yaudara. A wata sanarwa da...

Tinubu ya kaddamar da tsarin karbar kaya bashi ga yan Najeriya

Shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya ƙaddamar da kashin farko na tsarin karɓar bashin kaya ga ƴan ƙasar. Bayanin hakan na ƙunshe cikin sanarwar da mai bai...

Yan bindiga sun kashe mutum 3, tare da garkuwa da 8 a Kaduna

‘Yan bindiga sun kashe mutum uku tare da yin garkuwa da wasu takwas a wani hari da suka kai kauyen Hayan Habuja a Kakangi da...

Stay on top of what's going on with our subscription deal!

Labarai

Siyasa

Kasuwanci

Farashin Dala zuwa Naira a yau Alhamis

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Dala zuwa Naira a yau, 25 ga Afrilu, 2024 Darajar canjin kudaden; Farashin siya ₦1,200 Farashin siyarwa ₦1,250 Dalar Amurka zuwa...

Tsaro

Yan bindiga sun kashe mutum 3, tare da garkuwa da 8 a Kaduna

‘Yan bindiga sun kashe mutum uku tare da yin garkuwa da wasu takwas a wani hari da suka kai kauyen Hayan Habuja...

Lafiya

Wata bakuwar cuta ta yi ajalin mutane 45 a Kano

Kawo yanzu ana fargabar mutane 45 ne suka rasa ransu sakamakon barkewar wata bakuwar cuta a kauyen Gundutse da ke Karamar Hukumar...

Ilimi

Wassani

Madrid ta haye zagayen É—af ta karshe na gasar UCL bayan doke City

Real Madrid da Bayern Munich sun bi sahun Paris Saint Germain da Brusia Dortmund zuwa wasan daf da ƙarshe na gasar zakarun...

Tarihi

Tarihin Dan Masanin Kano Alh Yusuf Mai tama

Alhaji Yusuf Maitama Sule Dan Masanin Kano An haifi Maitama a Shekarar alif 1929, a unguwar Yola, cikin garin Kano. Maitama shi...

Nishadi

X whatsapp