Latest News:

Tinubu ya kaddamar da tsarin karbar kaya bashi ga yan Najeriya

Shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya ƙaddamar da kashin farko na tsarin karɓar bashin kaya ga ƴan ƙasar. Bayanin hakan na ƙunshe cikin sanarwar da mai bai...

Yan bindiga sun kashe mutum 3, tare da garkuwa da 8 a Kaduna

‘Yan bindiga sun kashe mutum uku tare da yin garkuwa da wasu takwas a wani hari da suka kai kauyen Hayan Habuja a Kakangi da...

Ministan sufuri ya ba da umarnin dakatar da kamfanin Dana

Ministan sufuri a Najeriya, Festus Keyamo ya umarci hukumar kula da zirga-zirgar jiragen sama, NCAA ta dakatar da kamfanin jirgin sama na Dana. Hakan na zuwa...

Farashin Dala zuwa Naira a yau Laraba

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Dala zuwa Naira a yau, 24 ga Afrilu, 2024 Darajar canjin kudaden; Farashin siya â‚¦1,135 Farashin siyarwa â‚¦1,145 Dalar Amurka zuwa Naira na canzawa...

Farashin Sefa zuwa Naira a yau Laraba

Farashin Sefa ta Nijar zuwa Naira a farashin kasuwar canjin kudade ta Wapa dake Kano a yau, 24 ga Afrilu, 2024 Darajar canjin kudaden; Farashin siya 1,685 Farashin siyarwa 1,700 Farashin na...

Mun rufe asusun banki 300 kan canjin kudin kasashen waje – EFCC

Shugaban hukumar yaƙi da cinhanci ta EFCC a Najeriya ya ce sun yi nasarar gano wani sabon dandalin canjin kuɗin ƙetare "da ya fi dandalin...

Badakala: EFCC ta damke tsohon ministan Buhari

Hukumar yaƙi da cinhanci da rashawa a Najeriya EFCC ta kama tsohon Ministan Sufurin Jiragen Sama Hadi Sirika bisa zargin almundaha. Mai magana da yawun hukumar,...

Gwamnatin Sokoto ta tube Uwayen Kasa 15 daga kujerunsu

Gwamnatin jihar Sokoto ta tube wasu Uwayen kasa 15 daga mukamansu. Daga cikinsu kuma akwai shida da gwamnatin ta tube wadanda tsohuwar gwamnatin PDP ta nada. Gwamnatin...

CBN ya sake karya farashin dala ga yan canji 

Babban Bankin Nigeria CBN ya sake sanar da matakin karya farashin dala daga N1,251 zuwa N1,021. CBN ya bayyana haka ne cikin wata sanarwa da darakta...

Bata-gari sun lalata turakun wutar lantarkin Gombe, Yola da Jalingo 

An jefa al'ummomin garuruwan Gombe, Yola da kuma Jalingo cikin duhu bayan da wasu bata-gari suka lalata turakun wutar lantarki guda huÉ—u a kan hanyar...

Stay on top of what's going on with our subscription deal!

Labarai

Netanyahu ne ‘ba ya son kawo karshen yaki a Gaza’ – Shugaban Hamas

Shugaban Reshen Siyasa na ƙungiyar Hamas, Ismail Haniyeh ya yi gargaɗi kan yiwuwar mamayar soji daga sojojin Isra'ila a Rafah, kuma ya...

Siyasa

Kasuwanci

Farashin Dala zuwa Naira a yau Laraba

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Dala zuwa Naira a yau, 24 ga Afrilu, 2024 Darajar canjin kudaden; Farashin siya â‚¦1,135 Farashin siyarwa â‚¦1,145 Dalar Amurka zuwa...

Tsaro

Yan bindiga sun kashe mutum 3, tare da garkuwa da 8 a Kaduna

‘Yan bindiga sun kashe mutum uku tare da yin garkuwa da wasu takwas a wani hari da suka kai kauyen Hayan Habuja...

Lafiya

Wata bakuwar cuta ta yi ajalin mutane 45 a Kano

Kawo yanzu ana fargabar mutane 45 ne suka rasa ransu sakamakon barkewar wata bakuwar cuta a kauyen Gundutse da ke Karamar Hukumar...

Ilimi

Wassani

Madrid ta haye zagayen É—af ta karshe na gasar UCL bayan doke City

Real Madrid da Bayern Munich sun bi sahun Paris Saint Germain da Brusia Dortmund zuwa wasan daf da ƙarshe na gasar zakarun...

Tarihi

Tarihin Dan Masanin Kano Alh Yusuf Mai tama

Alhaji Yusuf Maitama Sule Dan Masanin Kano An haifi Maitama a Shekarar alif 1929, a unguwar Yola, cikin garin Kano. Maitama shi...

Nishadi

X whatsapp