Farashin Naira zuwa Dala a yau Alhamis

0
91

Farashin bakar kasuwar Dala zuwa Naira a yau,10 ga Nuwamba, 2022

(USD zuwa NGN) Darajar canjin kudaden a bakar kasuwa a Yau;

Farashin siyarwa 820

Farashin siya 800

Dalar Amurka zuwa Naira na canzawa kowane sa’o’i. Farashin musaya yana jujjuyawa, ya danganta da adadin daloli da ake da su da kuma bukatarsu.

Wannan yana nufin canjin da kuke saya da sayar da dala na iya zama sa’o’i daban-daban haka zalika zai iya hawa zai iya sauka.

Zaku iya samun dukkan bayanai da kuma farashin dala a halin yanzu akan naira a wannan shafin, gami da farashin CBN da kuma farashin bakar kasuwa.

Yadd aka canzar da kudaden a jiya Laraba;

Yadda ake canzar da Naira zuwa Dala a kasuwar canjin kudaden waje a yau Laraba