Farashin Naira zuwa Dala a yau Juma’a

Farashin bakar kasuwar Dala zuwa Naira a yau,11 ga Nuwamba, 2022 (USD zuwa NGN) Darajar canjin kudaden a bakar kasuwa a Yau; Farashin siyarwa 800 Farashin siya 820 Dalar Amurka zuwa Naira na canzawa kowane sa’o’i. Farashin musaya yana jujjuyawa, ya danganta da adadin daloli da ake da su da kuma bukatarsu. Wannan yana nufin … Continue reading Farashin Naira zuwa Dala a yau Juma’a