Faduwar Dala: Yadda ake canzar da Dala zuwa Naira a yau Asabar

0
71

Farashin bakar kasuwar Dala zuwa Naira a yau,12 ga Nuwamba, 2022

(USD zuwa NGN) Darajar canjin kudaden a bakar kasuwa a Yau;

Farashin siyarwa 71o

Farashin siya 690

Dalar Amurka zuwa Naira na canzawa kowane sa’o’i. Farashin musaya yana jujjuyawa, ya danganta da adadin daloli da ake da su da kuma bukatarsu.

Wannan yana nufin canjin da kuke saya da sayar da dala na iya zama sa’o’i daban-daban haka zalika zai iya hawa zai iya sauka.

Zaku iya samun dukkan bayanai da kuma farashin dala a halin yanzu akan naira a wannan shafin, gami da farashin CBN da kuma farashin bakar kasuwa.

Yadd aka canzar da kudaden a jiya Juma’a;

Farashin Naira zuwa Dala a yau Juma’a