Faduwar Dala: Yadda ake canzar da Dala zuwa Naira a yau Asabar

Farashin bakar kasuwar Dala zuwa Naira a yau,12 ga Nuwamba, 2022 (USD zuwa NGN) Darajar canjin kudaden a bakar kasuwa a Yau; Farashin siyarwa 71o Farashin siya 690 Dalar Amurka zuwa Naira na canzawa kowane sa’o’i. Farashin musaya yana jujjuyawa, ya danganta da adadin daloli da ake da su da kuma bukatarsu. Wannan yana nufin … Continue reading Faduwar Dala: Yadda ake canzar da Dala zuwa Naira a yau Asabar