Farashin Dala zuwa Naira a yau Juma’a

Farashin bakar kasuwar Dala zuwa Naira a yau,18 ga Nuwamba, 2022 (USD zuwa NGN) Darajar canjin kudaden a bakar kasuwa a yau; Farashin siyarwa 760 Farashin siya 740 Dalar Amurka zuwa Naira na canzawa kowane sa’o’i. Farashin musaya yana jujjuyawa, ya danganta da adadin daloli da ake da su da kuma bukatarsu. Wannan yana nufin … Continue reading Farashin Dala zuwa Naira a yau Juma’a