Farashin Sepa zuwa Naira a yau Lahadi

Farashin Separ Nijar zuwa Naira a farashin kasuwar canjin kudade ta Wapa dake Kano a yau,20 ga Nuwamba, 2022 Yadda ake canzar da jakar Sepa guda daya zuwa Naira a kasuwar Wapa a yau; Farashin siya 1,170 Farashin siyarwa 1,160 Farashin na iya sauyawa a kowani lokaci, amma wannan shine farshin yanzu yayin da ake … Continue reading Farashin Sepa zuwa Naira a yau Lahadi